Saturday, August 27, 2016

WANDA SUKA FI TASHE

Yadda ake yin Bincike (search) da Google Search Engine (1)

A wannan rubutu da zan yi, zan raba shi kashi uku, kashi na farko bincike mai sauki, wanda ya ku san kowa shi yafi amfani da shi, sai dai kuma ana amfani da shi cikin kuskure, shine zamu yi dan gyara akai. Kashi na biyu kuwa zamu zurfafa binciken ne, ta wajen amfani da zurfafan hanyoyin yin bincike a shi google search engine, ta yadda yin amfani da wannan hanyar zai saukaka matuka da kuma fitar da sakamako mai inganci. Kashi na uku wanda kuma shine na karshe shi kuma zamu yi bayanin hanyoyin da ake bi a binciken hotuna, video da kuma wurare a dduniya baki daya. kamar yadda mafi yawa daga cikin mu suka sani, duk wanda yake da waya ko kuma yake da computer da yake son yayi bincike shine ya shiga google. wanda kuma bai san yadda zai yi ba to, zai rubuta www.google.com a wurin da ake rubuta adireshi shafukan internet wanda aka fi sani da Address Bar, da zarar ya rubuta zai bude mishi shafin farko.

Mene ne NETWORKING?

Duk wurin da aka ce akwai Kwamfuta fiye da ɗaya, to ana buƙatar a yi musu networking. Domin idan ba a yi musu networking...

An saki wani Operating System mai suna Anonymous, mai cike da...

Abubuwan mamaki ba za su kare ba, matukar mutum yana raye a duniya, a daidai lokacin da kasar Amurka da sauran kasashe suke ta...

DUNIYAR INTERNET

DUNIYAR WAYA

MAKALOLIN MU

SHAFUKAN ZUMUNTA

0Masoya Ina So
0MabiyanmuBiyomu
20,471MabiyanmuBiyomu
1,954MabiyanmuBiyomu
1,839Masu Neman LabaranmuNeman Labarai

BIDIYOYIN MU

SHAHARARRU

MUKALOLIN MU

Adalacin Buhari Na Rana Daya Ya Fi Alheri Akan Ibadarka ta...

Wane ne Adali? "Duk wanda aikinsa mai kyau ya fi yawa a kan maras kyau" Rashin fahimtar yadda Musulunci ya tsara a yiwa shugabanni biyayya...

ZUWA GA GWAMNA MASARI (1)