YADDA AKE YIN RIJISTA DA DUNIYAR COMPUTER DA AMFANI DA KWASA-KWASAN MU

5
2374

A cikin wannan video zamu ga abubuwan da ya kamata mu kiyaye wurin yin rijista da mu sannan da yadda ake daukar kwas na kyauta da kuma yadda mutum zai yi wannan darasi har ya kammala.

5 SHARHI

  1. Allah ya saka maku da alheri,mu dalibai masu koyo kuma Allah ya buda mana kkwalwa ya bamu basirar fahimtar abinda ake koyar damu Ameen.

  2. SLM alaikum Mlm na duniyar computa INA memuku barka dawannan lokaci dafatan Allah yaqara daukaka

BAR AMSA

Yi sharhin ka
Shigar da suna a nan