Yadda ake yin Automatic Table of Content da Page Numbering

3
2282

Wannan darasi yana daga cikin abubuwan da yake baiwa masu amfani da computer wahala, saboda mafi yawan mutane da muke gani basu damu da lura da sauki da ake samu ba a cikin Microsoft Word, a wannan video zamu nuna wa jama’a yadda zasu iya yin Automatic Table of Content wanda ita kanta computer zata yi da kanta, sannan kuma duk a cikin wannan darasi zamu nuna wa mai kallo yadda zai yi page numbering a cikin Microsoft Word.

3 COMMENTS

  1. Tambayata anan shine, idan akasawo sabowar laptop ko computer, batada operating system ne ko akwai idan akwai wane irine? kokuma dole sai ansakamata tukuna?

    • Ba kowace computer ko laptop bace ta ke zuwa da Operating System a kanta ba, sau tari sukan zo da shi idan aka ce branded system ne (wanda kamfani ya kera komai da kanshi). Dole kowane computer a ce ta na da Manhaji (OS) da zai sarrafa kayan karafan da ke kanta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here