YADDA AKE TANTANCE LABARI A INTERNET KO SOCIAL MEDIA

2
1167
YADDA AKE TANTANCE LABARI A INTERNET KO SOCIAL MEDIA

YA AKE TANTANCE LABARI A INTERNET KO SOCIAL MEDIA? A wannan video za ku ji yadda watsa labarai ya samu asali wurin yada shi da kuma yadda social media ta zama wata irin kafa ta yadda ba a iya game sahihin labari. Ga Malam Bashir Ashara (Ph.D in review) wanda malami ne a Kaduna Polytechnic a bangaren koyar da ilimin jarida zai mana cikakken bayani game da hanyar da ake bi a tantance labarai na gaskiya ne ko kuma na karya ne. Mun samu kanmu a wani lokaci da ba ma iya gane sahihin labari to ga mafita. Asha KARATU LAFIYA

Posted by Duniyar Computer on Tuesday, August 22, 2017

Wannan karatu ne da zai sanar da kai hanyar da mutum zai bi ya gane shin labarin da aka saka a Intanet gaskiya ne ko kuma karya ne.

2 COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here