Yadda ake kirkiran (bude) blog da shirya shi

Wannan video yana da mintina 12 ya kunshi cikakken bayanin hanyar da ake bi a mallaki BLOG ACCOUNT, a ciki kuma mun koyar da yadda ake bude account din, da kuma yadda zaka iya shirya shi, da kuma yadda zaka iya saka labarai ko kuma video domin karuwar al’umma – a sha karatu lafiya, a kuma yi tambaya akan abinda ba a gane ba.

Duniyar Computer
Salisu Hassan wanda aka fi sani da Salisu Webmaster shine shugaban wannan Muhajja ta Duniyar Computer kuma shugaban kamfanin Duniyar Computer, yana da kwarewa a fannoni da dama na Computer, ya kirkiri shafuka da manhajoji na computer da waya masu yawa, yana da kwarewa a fanni addinin Musulunci, yana jin Turanci da Hausa da Larabci. Magidanci ne kuma yana zaune a garin Kaduna a halin yanzu.

Get in Touch

  • Duk website din da kaga ya kare da .blogspot.com to yana nuna maka cewar site din an goya shi ne a cikin site din google blogspot amma wanda ya kare da .com.ng wannan mallakar mutum ne kuma yana nuna cewar wannan website din mutumin nageria ne ya mallake shi.

 1. To ta wace mutum zai iya bi ya kirkiri website nashi mai zaman kanshi ba tare da ya jingina da wani ba ?

  • Akwai hanyoyi da dama kadan daga ciki shine koyon yadda ake kirkiran shafukan Intanet, na biyu siyan suna da kuma mallakar dakin tattara bayanai, sai ilimin yadda ake mu’amula da shafukan Intanet. Idan dukkansu babu wanda zaka iya yi da kanka zaka iya biyan mu yan kudi kadan domin koya maka ko kuma bude maka.

 2. Slam malam idan ina bukatan Website na wordpress dan da za a sa Audio da video da sauran su ka mar na wa zan tanada?

 3. Comment: Slm,
  malam ni dalibin kane ni dalibi ne mesan karatun computer ina rokan shawara kan littattafanda zan nema
  allah ya kara basira malam

 4. Aslm bro fatan antashi lafiya ya azumi Ni sunana Lubabatu in Yola ayya inason bude blog ne asama naji bayanin kunce kunsa video sede nanema banganiba pls I need your help nagode

Leave a Reply to Ikililu Abdullahi Ayaga Cancel reply

Please enter your comment!
Please enter your name here

Related Articles

Sharhin Littafin “Kwamfuta” Na Malam Salisu Hassan (Webmaster)

Sharhin Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik) daga jaridar Aminiya https://aminiya.dailytrust.com.ng/sharhin-littafin-kwamfuta-na-malam-salisu-hassan-webmaster-1/ A ranar Asabar, 28 ga watan Disamba 2019...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba 29.9 FM a...

Yadda ake gane Facebook accout da aka yi hacking da yadda a magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace ragamar tafiyar da shafin naka....

Get in Touch

19,696FansLike
2,179FollowersFollow
8,322SubscribersSubscribe

Latest Posts

Sharhin Littafin “Kwamfuta” Na Malam Salisu Hassan (Webmaster)

Sharhin Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik) daga jaridar Aminiya https://aminiya.dailytrust.com.ng/sharhin-littafin-kwamfuta-na-malam-salisu-hassan-webmaster-1/ A ranar Asabar, 28 ga watan Disamba 2019...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba 29.9 FM a...

Yadda ake gane Facebook accout da aka yi hacking da yadda a magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace ragamar tafiyar da shafin naka....

Shin wani zai iya amfani da BVN ya satar min kudi a Banki na?

Wannan ita ce tambayar da mutane da dama suke yawan yi a lokacin da kamfanoni ko ma’aikatu suka nemi mutum ya bayar da lambobin...

Yadda Wayar Selula take yin aiki

Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka bangaren rayuwar mu, amma kuma nasan daga cikin tambayar da muke bukatar amsarta shine wai...