Yadda ake amfani da Ruler a Microsoft Word

0
257

Wannan video ne da zai koyar da mu yadda mutum zai iya amfani da Ruler da ke cikin manhajar Microsoft Word.

Mutane da dama muna dauka shiga cikin MS Word a bude shi a yi rubutu a ajiye ko a fitar da shi shine kawai abin da mutum ke bukata.

Ku kalli wanna video domin ku sami sabon ilimi wanda zai nuna muku hanyoyin da ake amfani da ruler domin gyara rubutu.

BAR AMSA

Yi sharhin ka
Shigar da suna a nan