REMINDER APPLICATAION! Amfaninsa yafi a wurin Musulmi

A cikin wayar hannu da computer akwai wani abu mai amfani ga mutane mai suna Reminder musammama Musulmi wajen tabbatar dakai a cikin sahun da addini yake bukata. Da kuma fitar dakai daga abinda Allah da Manzonsa suka suffanta a matsayin munafurci. Malam bature ya kirkiri reminder ne dan tunatar da ‘yan uwansa wasu abubuwa na rayuwa, amma kuma amfanin reminder ga Musulmi yafi masa amfani.

Duba da yadda Allah ya fada da kansa cewa “KU CIKA ALKAWARI. DOMIN LALLE SHI ALKAWARI ABIN TAMBAYAWANE” (Isra’ 17:34).

Cikin hikimar Allah, ya kawo mana wannan abu mai amfani dan tabbatar da alkawari da sauran Uzirori na rayuwa.

 

AMFANIN REMINDER A WAYA

 • Yana taimakawa wajen cika alkawari tsakanin al’umma.
 • Yana tabbatar da kamalar mutum ta cika alkwari.
 • Yana hada kan al’umma ta wajen halattar taro.
 • Yana tunatar da mutum kana nun aiyuka ds.

 

SIFFOFIN REMINDER

 • Yana dauke da kwanan wata,
 • Yana dauke da watanni goma sha biyu, da kwanakin cikin mako,
 • Yana dauke da lokaci da kalanda dan tabbatar da lokaci
 • Yana dauke da setin kararrawa wato (alarm)
 • Yana dauke da wurin rubuta abinda yake ranka na daga abinda zaka yi.

 

YADDA AKE SETA REMINDER

Ana seta reminder ta hanyar zaban rana da lokaci da wata da kuma suna abinda zaka yi ko zaka je a wannan lokacin. Wanda da zarar lokacinsa yayi na bugawa da kansa zai aiwatar da abinda aka umarceshi, yayi.  Yana dauke da alarm da sunan abinda zaka aiwatar akan waya ko computer. Yana tuni kafin lokacinsa ya cika ta hanyar alarm.

 

Get in Touch

 1. Alhamdulillahi da wannan da wannan tunatarwa dan dayawa suna dashi amma ba asan amfaninsa ba.

 2. wannan taimako ne akaimana,ni ina amfani da reminder sobada in rika cika alkawari,domin duk mutumen da baya cika alkawari to ba shakka yana cikin munafukai,Allah ya tsaremu,amin.

 3. Aslm. Agaskiya inna maimatukar nuna jin dana da godiya ta ga wannan katafare fili mai dauke da
  1,Limantawa
  2,Fada kadarwa
  3,Karu wa tafannoni daban-daban
  4,kai !!! Dai sauran abubuwan da bazan iya lissafa su ba asaboda haka naga yada ce indan turo sakon Godi ga wannan katafaren zaure. Mai albarka.

 4. Asslmu alaikm) gaskia Alhamdu-lillah ba abin xance muku sai godiya Allah Yasa da alkhairi da irin taimakon da kuke yimana..

  Allah Ya taimaka..

 5. Godiya muke da wannan fadakarwa, amma ni inada computer ban san inda zan samu remainder ba a ina ne zan shiga in samu?

Leave a Reply to Rabiu Auwal Ja‘en Cancel reply

Please enter your comment!
Please enter your name here

Related Articles

Sharhin Littafin “Kwamfuta” Na Malam Salisu Hassan (Webmaster)

Sharhin Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik) daga jaridar Aminiya https://aminiya.dailytrust.com.ng/sharhin-littafin-kwamfuta-na-malam-salisu-hassan-webmaster-1/ A ranar Asabar, 28 ga watan Disamba 2019...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba 29.9 FM a...

Yadda ake gane Facebook accout da aka yi hacking da yadda a magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace ragamar tafiyar da shafin naka....

Get in Touch

19,723FansLike
2,187FollowersFollow
8,322SubscribersSubscribe

Latest Posts

Sharhin Littafin “Kwamfuta” Na Malam Salisu Hassan (Webmaster)

Sharhin Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik) daga jaridar Aminiya https://aminiya.dailytrust.com.ng/sharhin-littafin-kwamfuta-na-malam-salisu-hassan-webmaster-1/ A ranar Asabar, 28 ga watan Disamba 2019...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba 29.9 FM a...

Yadda ake gane Facebook accout da aka yi hacking da yadda a magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace ragamar tafiyar da shafin naka....

Shin wani zai iya amfani da BVN ya satar min kudi a Banki na?

Wannan ita ce tambayar da mutane da dama suke yawan yi a lokacin da kamfanoni ko ma’aikatu suka nemi mutum ya bayar da lambobin...

Yadda Wayar Selula take yin aiki

Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka bangaren rayuwar mu, amma kuma nasan daga cikin tambayar da muke bukatar amsarta shine wai...