MANHAJAR DUNIYAR COMPUTER TA BAYYANA A PLAY STORE

0
209

Muna masu farin cikin sanar da dukkan dalibai da mabiya wannan shafin cewar kira da suka dade suna yi na a samar musu da wata kafa wacce zata saukake musu samu dukkan rubuce rubucen da muke da su a Duniyar Computer.

Taba rubutun dake kasa domin saukar da shi a wayar ka

Muna son ku sauke wannan app ku fada mana yadda kuka ganshi da kuma shin zai saukaka ko kuma akwai abinda kuke bukata a kara a cikin

BAR AMSA

Yi sharhin ka
Shigar da suna a nan