KOYI WEB DESIGN A AWA 24

  8
  1055

  Wannan jerin darussa ne da su baka damar ka koyi yadda ake kirkirar website ta hanyar amfani da ginshikin gina shafukan intanet wato HTML.

  Idan mutum yabi wannan darussa zai koye shi a cikin awanni 24.

  8 SHARHI

  1. Assalamu Alaikum, na samu nasarar yin rijista a wannan shafi kuma na ji dadin haka Allah Ya kara basira Amin.

   Tambayar da nake son yi ita ce, idan na kammala wadannan darussa kuma na samu kwarewar da ake bukata dalibi ya samu, ta wace hanya zan karbi shaidar kwarewa ta? Na gode.
   Kabiru Ibrahim,
   Abuja, Nigeria.

   • Akwai jarabawa karkashin kowane darasi wanda nan bada jimawa ba In Sha Allah zamu saka muku sai ya kasance duk lokacin da mutum ya kammala darasi sai yayi wannan jarabawar, idan ya gama zamu bashi shaidar kammala karatunsa, amma zamu karbi wani abu (na goro) kafin mu bayar. Da fatan ka fahimta

  2. Assalamu Alaikum

   Barkanku da wannan aikina alahirin sunana shafiu, wato ni na iya HTML da CSS harma hosting zan iya na Dora code nawa a samansa. Amma babbar matsala ta itace shin
   (1) shin dole duk Wanda zaka Dora code naka a hosting sai kayi amfani da irinsu WordPress matuqar kanaso ya yi naka tsari mai kyau.

   (2) miyasa INA Dora code dina direct a public.HTML idan na buda a computer screen zaiyi daidai amma wayan hannun Sai naga komai ya watse.

   (3)Shin zan iya Dora direct template dina in zip a public.html a cpanel kuma yayi aiki.

   (4) Dan Allah inaso a koyamin php da database.

   Nagode Allah kara daukaka

  3. ASLM DAN ALLAH DUNIYAR COMPUTER A TAIMAKAMIN NA KASA SAUKE DARASI KODA DAYA NAYI NAYI AMMA NA KASA

  BAR AMSA

  Yi sharhin ka
  Shigar da suna a nan