More
  Sunday, July 21, 2019
  video
  Wannan karatu ne da zai sanar da kai hanyar da mutum zai bi ya gane shin labarin da aka saka a Intanet gaskiya ne ko kuma karya ne.
  video
  Wannan video ya kunshi bayanai akan yadda zaka iya kirkiran Automatic Table of Contents daga karshe kuma munyi bayani akan yadda zaka kirkiri Page Numbaring
  video
  Wannan darasi ne wanda zamu koyi yadda mutum zai mallaki akwatin aikawa da sako ko kuma karbar sa, tare da Salisu Hassan (Webmaster) domin sanin cikakken bayanin mene ne email za ku iya shiga babban shafinmu da ke http://duniyarcomputer.com/mene-ne-em... za ku iya aiko da
  video
  Wannan video yana da mintina 12 ya kunshi cikakken bayanin hanyar da ake bi a mallaki BLOG ACCOUNT, a ciki kuma mun koyar da yadda ake bude account din, da kuma yadda zaka iya shirya shi, da kuma yadda zaka iya saka labarai ko kuma video domin karuwar al'umma - a sha karatu lafiya, a kuma yi...
  video
  Wannan shi ne darasi na biyu da zai koyar da mu yadda ake iya mallakar akwatin imel na kamfanin google wanda ake kiransa da suna gmail.