More
    Sunday, July 21, 2019
    video
    Wannan darasi ne wanda zamu koyi yadda mutum zai mallaki akwatin aikawa da sako ko kuma karbar sa, tare da Salisu Hassan (Webmaster) domin sanin cikakken bayanin mene ne email za ku iya shiga babban shafinmu da ke http://duniyarcomputer.com/mene-ne-em... za ku iya aiko da
    video
    Wannan shi ne darasi na biyu da zai koyar da mu yadda ake iya mallakar akwatin imel na kamfanin google wanda ake kiransa da suna gmail.