More
  Sunday, July 21, 2019

  Social Media: Muhimmancinsu wurin Da’awah da masu yin Da’awah

  Gabatarwa Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Maɗaukakin Sarki, Mabuwayi mai Hikima, wanda ya sanar da mutum game da alkalami, ya sanar da mutum abin...

  Buhari A Matsayin Tatsuniya? (1)

  A cikin ‘yan watannin nan, musamman tun da aka buga kugen siyasa da kuma dundufar kakar zaben shekarar 2019, tambayoyi da yawa...

  Mujalla Ta Farko – Barka da Zuwa Duniyar Computer

  Da sunan Allah Mai Rahama, Mai Jin Kai, muna yi wa alummar hausawa da masu jin hausa murnar gabatar musu da wannan Mujallar Duniyar...

  HANKALI KE GANI BA IDO BA, wani ya...

  Taken wannan mukalar ya kamata a ce Tsumagiyar kan hanya, amma sai aka kira ta da Hankali ke gani ba ido ba, wani ya...

  Muhimmancin Ilimin Computer – Kowa ya iya allonshi ya wanke

  Ko ba a gwada ba an san linzami ya fi karfin bakin kaza, domin muhimmancin computer da iliminta ya wuce a ce mutum bai...

  BUHARI MARAYA NE – Mu Ne komai na shi

  Dama ce muka samu ta samun canji na Shugaba wanda ba azzalumi ba. Ba barawo ba. Ba matsafi ba. Ba mashayin giya ba. Ba...

  Adalacin Buhari Na Rana Daya Ya Fi Alheri Akan Ibadarka ta...

  Wane ne Adali? Duk wanda aikinsa mai kyau ya fi yawa a kan maras kyau Rashin fahimtar yadda Musulunci ya tsara a yiwa shugabanni biyayya...