More
  Sunday, July 21, 2019

  Rayuwar Dalibai ‘yan Najeriya A Kasar Ghana

  Mun samu tattaunawa da wasu daga cikin dalibai 'yan kasar Najeriya da ke karatu a kasar Ghana, a yayin da daliban suka labarta mana...

  MU CANZA SALON TSARO A MASALLATAI

  Kasancewar abubuwa na tashin hankali da suka faru a garin Adamawa da Kano inda aka rasa rayukan mutane da dama da kuma rahoton da...

  Mujalla Ta Farko – Barka da Zuwa Duniyar Computer

  Da sunan Allah Mai Rahama, Mai Jin Kai, muna yi wa alummar hausawa da masu jin hausa murnar gabatar musu da wannan Mujallar Duniyar...

  BUHARI MARAYA NE – Mu Ne komai na shi

  Dama ce muka samu ta samun canji na Shugaba wanda ba azzalumi ba. Ba barawo ba. Ba matsafi ba. Ba mashayin giya ba. Ba...

  Buhari A Matsayin Tatsuniya? (1)

  A cikin ‘yan watannin nan, musamman tun da aka buga kugen siyasa da kuma dundufar kakar zaben shekarar 2019, tambayoyi da yawa...

  NAN GABA NOMA DA KIWO ZA SU GAGARI TALAKA

  Rubutawa: Sadiq Ibrahim Dasin Ina nufin haka zai kasance nan gaba. Sabida na lura cewa duk abinda dan...

  Buhari A Matsayin Tatsuniya? (2)

  Rubutawa: Farfesa Malumfashi Ibrahim Yaya aka yi wadannan shugabanni, musamman ma Shugaba Buhari suka kasance tamkar tatsuniyar Hausawa ga mabiya da sauran...