More
  Sunday, July 21, 2019

  Rayuwar Dalibai ‘yan Najeriya A Kasar Ghana

  Mun samu tattaunawa da wasu daga cikin dalibai 'yan kasar Najeriya da ke karatu a kasar Ghana, a yayin da daliban suka labarta mana...

  HANKALI KE GANI BA IDO BA, wani ya...

  Taken wannan mukalar ya kamata a ce Tsumagiyar kan hanya, amma sai aka kira ta da Hankali ke gani ba ido ba, wani ya...

  Muhimmancin Ilimin Computer – Kowa ya iya allonshi ya wanke

  Ko ba a gwada ba an san linzami ya fi karfin bakin kaza, domin muhimmancin computer da iliminta ya wuce a ce mutum bai...

  Mujalla Ta Farko – Barka da Zuwa Duniyar Computer

  Da sunan Allah Mai Rahama, Mai Jin Kai, muna yi wa alummar hausawa da masu jin hausa murnar gabatar musu da wannan Mujallar Duniyar...

  MU CANZA SALON TSARO A MASALLATAI

  Kasancewar abubuwa na tashin hankali da suka faru a garin Adamawa da Kano inda aka rasa rayukan mutane da dama da kuma rahoton da...

  Adalacin Buhari Na Rana Daya Ya Fi Alheri Akan Ibadarka ta...

  Wane ne Adali? Duk wanda aikinsa mai kyau ya fi yawa a kan maras kyau Rashin fahimtar yadda Musulunci ya tsara a yiwa shugabanni biyayya...

  BUHARI MARAYA NE – Mu Ne komai na shi

  Dama ce muka samu ta samun canji na Shugaba wanda ba azzalumi ba. Ba barawo ba. Ba matsafi ba. Ba mashayin giya ba. Ba...