More
  Sunday, July 21, 2019

  Tambayoyi

  Wannan bangare ne da yake saka muku amsoshin tambayoyin da kuka yi kodai ta hanyar SMS ko kuma a shafinmu na Facebook da Twitter

  Yadda ake Activating na Office

  Salam. Ina son ku taimaka mini da hanyar da zan iya activatin ofice 2010 a sabuwar laptop dina. Nayi amfani da wanda na gani...

  Banbanci Tsakanin Program, da Programmer, da Programming da kuma Programming...

  Tambaya: Ina ganin nafi kowa farin ciki da wannan shafi, dama ina da wadansu kalmomi da suka shige mini duhu dangane da computer Me Kalmar...

  System Software da Operating System da kuma Utility Program –...

  System Software Idan aka ce System Software ya kunshi dukkanin program da suke sarrafa ita computer da kuma Hardware nata, sannan shine ke zama mai...

  Ya Girman Microsoft Excel 2010 Yake?

  Wannan ita ce ta Malam Usman Namaibindiga ya rubuto, kuma lallai yana da kyau al'umma su fahimci cewar idan akwai wani program da ake...

  Mene ne banbanci da ke a tsakanin Windows XP ...

  A gaskiya Malam Abbas Babayo Gombi akwai banbanci mai yawa da ke tsakanin Windows Xp da kuma Windows 7, kadan daga cikin banbanci...

  Facebook dina yana da matsalar password ya zan yi in gyara...

  Tare da fatan alkhairi don Allah ina son ku yi mini karin bayani a kan facebook  a inda ake sa address din...

  NI SYSTEM DI NA BA SHI DA SAURI KUMA BAI DAUKAR...

  Yusuf Dauda  Ina yi wa Duniyar Computer godiya. Don Allah NI SYSTEM DI NA BASHI DA SAURI. KUMA BAI DAUKAR DVD PLATES...

  Na Ga Wani NOTEBOOK Ne Kuma Ya Yi Mini Kyau, Sai...

  Kwarai da gaske malam Mustapha Adamu ai daman NOTEBOOK Computers an yi su ne domin yin karamin aiki da kuma ayyukan dalibai...

  An Yi Blocking Dina A Friend Request na Facebook yaya zanyi?

  Don Allah ina so a gyaramin An Yi Blocking Dina A Friend Request ne kuma ance final block ne inda hali don...

  Dan Allah ina son a koya mini takaitaccen bayani Yadda Ake...

  To Mal Yusuf, formatting dai computer hanyoyi guda biyu ne, hanya ta farko shi ne ka yi formatting a lokacin da za...