More
  Sunday, July 21, 2019

  Tambayoyi

  Wannan bangare ne da yake saka muku amsoshin tambayoyin da kuka yi kodai ta hanyar SMS ko kuma a shafinmu na Facebook da Twitter

  Sabuwar Laptop Me ake dubawa

  Salam. Wai shin,menene abubuwan la'akari in inason in sayi sabuwar laptop kuma wani brand yafi inganci? Not advert lol Malam Mustapha Adam, akwai abu na...

  Sony Ericsson da Nokia wacce ta fi?

  Assalamu alaikum jama'a.nayin farin ciki da samuwar wannan dandali.shin da Nokia N79 da sony Ericsson 770 wace ce tafi karfin amfani wajen shiga internet?...

  Yaya ake Formating Laptop

  Barka da wannan program DUNIYAR COMPUTER. Tambaya ta ita ce , in na so na yi formating din laptop dina kuma cikin wadannan wane...

  Banbancin INTEL da AMD Processor

  Salam, malan Salis wai shin mai nene banbancin Intel dakuma Amd computer. Banbanci na farko shine kamfani, sannan kuma shi intel an yishi a...

  A Najeriya kuma akwai bank din internet?

  A Najeriya kuma akwai bank din internet? Malam Nura kana son sayan wani abu ne? Duniyar Computer zata iya share maka wannan hawaye idan kuma...

  Yaya ake bude PAYPAL Account?

  Assalamu Alaikum, ina wa salisu webmaster barka da shan ruwa, da saura mutanen wannan dandali mai Albarka, ya mai girma duniyar computer ina tambaya...

  Mene Processor?

  Allah ya taimaki Duniyar Computer, don Allah mene ne processor, software ne wanda ake iya gani, ana iya canja shi idan ya samu matsala?...

  Wane Inti-Virus ne ya fi Nagarta?

  Wace antivirus ne tafi nagarta kuma wani version? Ina iya sayan ta a shago kamar yadda zan iya sayan coreldraw, office etc kuma ta...

  Mene ne wajibi ga me sabuwar computer?

  Salam, Na sayi sabuwar Laptop computer. Menene suka zama wajibi ga wannan sabuwar system dina dan samun biyan bukata a gareni? Na gode. 21...

  Yaya ake yin formating?

  salam duniyar computer wai ya ake yin formating da fatan za a ban amsar tambayata. 27 August at 18:23 Duniyar Computer Malam Mubarak Hamisu, da...