More
  Sunday, June 16, 2019

  Wayoyi 10 mafi tsada da kudinsu yafi albashin ma’aikatan wasu jahohi...

  Da zaka tambayi masu sayar da waya wace waya ce tafi tsada a Duniya waya ta farko da zai kawo maka ita ce iPhone...

  Antivirus Guda 4 Na Kyauta wanda suka fi kowanne kyau a...

  Kasancewar wayoyin hannun mu sun zama wani bangare na tafiyar da harkokin rayuwar mu, mutane a yanzu ba kawai don su amsa kiran waya...

  YADDA ZAKA GANE IDAN WANI NA LEKE (SPY) A WAYARKA

  Kada ka damu! Lallai miliyoyin mutane suma suna cikin damuwa game da cewar ko ana leken asirin wayoyinsu. Kuma tabbas akwai bakin ciki ace...

  Wayar Hannunka na yin zafi? Ga dalilai da yadda za ka...

  Wani abu da ya ke yawan damun masu amfani da wayoyin hannu musamman irin wadannan wayoyin komai da ruwanki wato Smartphones shi ne yawan...

  Spy App: YAYA SUKE YIN AIKI?

  A yanzu yana da wahala a kasar da aka ci gaba ka samu a wayar yara da ‘yan mata babu manhajar bibiyar wayoyi a cikinta ko dai don tsaron shi wannan yaron ko kuma tsoron kada wani abu ya faru da shi

  4G da LTE: Shin daya ne?

  Lokacin da kake shiga internet ta hanyar mafani da wayar hannu, iya saurin da take yi wurin bude shafuka yana yin jin...

  SHIN ANA IYA LEKEN ASIRIN KA TA WAYA (Smartphone)

  Amsa ita ‘ei’ ana iyawa.domin mafi yawancin mutane dake amfani da manyan wayoyi (smartphone) irin su Android, iPad, iPod da dai sauransu makamantansu tamakar...

  ABUBUWA GOMA DA BAI KAMATA MUTUM NA YI BA A ZAUREN...

  Mafi yawancin mutane a yanzu sun fi amfani da manhajoji sada zumunci ko kuma na yin muhawarori win tura sakonni a cikin wayoyinsu, a...
  227,640FansKamar
  25,784MabiyansaBi
  4,154MabiyansaBi
  4,387Biyan kuɗiBiyan kuɗi