More
    Sunday, July 21, 2019

    An Yi Blocking Dina A Friend Request na Facebook yaya zanyi?

    Don Allah ina so a gyaramin An Yi Blocking Dina A Friend Request ne kuma ance final block ne inda hali don...

    Me Yake Kawo Blocking Na Facebook?

    Assalamu alaikum Duniyar Computer me yake kawo blocking na facebook alhalin wanda ka Turawa request ka san shi, ba wanda baka sani...