More
  Sunday, February 17, 2019

  KUSAKURAI GOMA DA MASU KOYON KWAMFUTA

  Ga jerin gwanon kusakurai goma da masu koyon kwamfuta sukeyi da kuma yadda za’a gujewa afkawa irin waɗannan kusakurai. RASHIN ADANA AYYUKA MASU MAHIMMANCI Babban...

  Computer Software Gamsasshen bayani a kansu

  Computer Software, Software ko kuma ka ce Compter Program na nufin abu guda daya, amma abin da suke nufi shi ne, wadansu tarin rubuce-rubuce...

  Yadda ake Raba Hard Disk Gida Biyu (Partition)

  Akwai banbanci tsakanin formatting (kankare Hard Disk) da kuma Partition (raba Hard Disk). Shi formatting yana kankare dukkan abin da aka zuba a cikin...

  Firewall Software (Katangar Wuta) – Kifi na ganinka mai jar...

  Firewall Software yana baka damar ka yi iko da dukkan abin da zai shigo na'urarka idan tana hade da internet, ko kuma abin da...

  Yadda Computer take ganin abu a cikinta … duhu...

  Mafi yawancin Computer Digital ce, haka na nufin cewar bata fahimtar komai illa ta hanyayoyi guda biyu, kunnawa da kashewa (on/off), su kuwa wadannan...

  YANDA MUTANE SAMA DA DAYA ZUSU IYA AMFANI DA COMPUTER DAYA

  Shin kana da kane ko aboki dake amfani da computar ka kuma yake batama abubuwan da ka ajiye ko kuma baka son yaga...

  Yadda ake yin rubutu a ajiye shi a Microsoft Office

  Yin rubutu a Microsoft office a matakin farko abu ne mai sauƙin gaske, domin shi daman Microsoft Word ko MS Word aikin shi...

  Mene ne banbanci da ke a tsakanin Windows XP ...

  A gaskiya Malam Abbas Babayo Gombi akwai banbanci mai yawa da ke tsakanin Windows Xp da kuma Windows 7, kadan daga cikin banbanci...

  MENE NE AIKIN MICROSOFT OFFICE SUITE?

  Microsoft Office Suite ko kuma ka ce MS Office kamar mu ce ƙunshi ne na waɗansu application da kamfani Microsoft suka yi su...

  YADDA AKE KIRKIRAR FOLDER DA KUMA AMFANIN TA A COMPUTER

  Folder za a iya kiranshi da mazubi da ake tattara ko kuma ajiyar kayan computer waɗanda aka fi sani da 'data'. Ita folder...
  230,992FansKamar
  25,893MabiyansaBi
  3,976MabiyansaBi
  3,930Biyan kuɗiBiyan kuɗi