More
  Sunday, July 21, 2019

  Computer Virus: Cikakkun bayanai akan yadda yake yin ta’adi a...

  Bayyanar ‘virus’ na computer ya yawaita ne ko ma a ce ya bayyana ne a kusan shekarar 1980, wanda a gabanin wadannan shekaru babu...

  Yadda Computer take ganin abu a cikinta … duhu...

  Mafi yawancin Computer Digital ce, haka na nufin cewar bata fahimtar komai illa ta hanyayoyi guda biyu, kunnawa da kashewa (on/off), su kuwa wadannan...

  PORT – Mahada a Computer

  Port Port wuri ne da yake baka damar hada kayan computer da suke wajen system unit kamar printer da scanner da makamantansu. To shi ramin...

  BIOS da CMOS – Dan Juma da Dan Jummai

  CMOS wanda cikakken ma'anarsa shi ne Complimentry Metal-Oxide Semiconductor shi kuwa BIOS na nufin Basic Input/Output System, gaskiya ne suna da alaka kusa da...

  Windows 10: Abubawa 10 Muhimmani da Ya Kamata Kowa Ya Sani

  Mutane da da ma sun sami sabon Windows 10 da ya kasance manhajar da ake ta cece-kuce a kanta, masana da kuma masu sa...

  Farfesa Ibrahim Malumfashi – Alkairi Danƙo ne…

  Mafi yawan lokuta idan na zauna ana maganar KASU (Kaduna State University) dangane da yadda ake samun sauƙi wurin shiga wannan jami'ar sunan mutum...

  BABBA BABBA NE! ‪‎HoloLense‬‬‬‬‬‬‬‬ da ‪‎GoogleGlass‬‬‬‬‬‬‬‬

  Bayan kusan shekaru biyu da kamfanin google suka yi suna ƙoƙarin nuna cewar sun kawo ƙarfi a lokacin da suka ƙirƙiro Tabarau me kwamfuta a...