More
  Sunday, July 21, 2019

  Yaya Ake Gane Hoto Da Aka Canza Shi Daga Asalinsa (Photoshop)?

  A Wannan lokacin yana da rikitarwa idan muka yi la’akari da yadda hotunan mutane suke yawo hannayen mutane ta hanyar turo musu shi ta...

  PROGRAMING LANGUAGE WANE NE YA KAMATA NA FARA KOYA?

  Mene ne Programing Language ? WANI TSARARREN RUBUTU NE DA AKE YI DOMIN KURMAN MASHIN, AMMA KUMA YA SANYA SHI YA KASANCE MAI JI KAMAR MAI KUNNE. Daga...

  KUSAKURAI GOMA DA MASU KOYON KWAMFUTA

  Ga jerin gwanon kusakurai goma da masu koyon kwamfuta sukeyi da kuma yadda za’a gujewa afkawa irin waɗannan kusakurai. RASHIN ADANA AYYUKA MASU MAHIMMANCI Babban...

  COMPUTER A MOTOCINMU: YAYA SUKE?

  Rubutawa da bincike: Salisu Ibrahim Computer na da matukar amfani a duniyarmu ta yau. A yau amfani da Computer ya wuce wurin rubuce-rubuce da lissafe-lissafe...

  Abubuwan Da ya Kamata Ka Sani Game Da Anti-Virus Software

  Idan ka bar na'urarka ba tare da ka tsareta daga miyagun Virus ba, abubuwa marasa kyau za su fara damun na'urar. Anti-Virus Software mai kyau...

  Computer Software Gamsasshen bayani a kansu

  Computer Software, Software ko kuma ka ce Compter Program na nufin abu guda daya, amma abin da suke nufi shi ne, wadansu tarin rubuce-rubuce...

  RECYCLER VIRUS – Shi ke cinye Folder ya mayar da...

  https://youtu.be/Yq-aSi93aFw RECYCLER VIRUS Recycler Virus wani daya daga cikin virus ne da ake da su a cikin kusan Virus sama da miliyan bakwai da ake da...

  Yadda ake Raba Hard Disk Gida Biyu (Partition)

  Akwai banbanci tsakanin formatting (kankare Hard Disk) da kuma Partition (raba Hard Disk). Shi formatting yana kankare dukkan abin da aka zuba a cikin...

  Hanya Mafi Kyau Da Za ka Ajiye Ayyukan Ka A...

  Kowanne irin mataki ka dauka, lallai ajiya (Backup) ita ce matakin farko. Kamar yadda muka sani a wannan zamani, muna amfani da na'urar Computer wajen...

  Firewall Software (Katangar Wuta) – Kifi na ganinka mai jar...

  Firewall Software yana baka damar ka yi iko da dukkan abin da zai shigo na'urarka idan tana hade da internet, ko kuma abin da...