More
    Sunday, July 21, 2019

    Mene Modem ya kuma ake amfani da shi?

    Modem dai kamar yadda mu ka sani wani dan ƙaramn device da ake amfani da shi wajen haɗa computer da internet, da farko dai modem kala biyu suka fi shahara a Nigeria akwai Huawei da ZTE duk waɗannan modem ɗin ana kiransu da plug and play wato da zarar ka saka su a cikin computer zasu yi installing kansu, kuma su fara aiki kamar yadda aka tsara.

    MECE CE COMPUTER?

    Wannan maudu'an da zamu tattauna a wannan mujalla madu'i ne mai fadi wanda yake bukatar tsawon lokaci wajen warware shi ko kuma...