More
  Sunday, July 21, 2019

  Mai Amfani da Waya ko Computer: Yi hattar da abubuwa guda...

  Rubutawa: Aminu Salisu Husaini Mafi yawan mutane da suke amfani da kayan wutar lantarki irin na kwamfuta da waya suna...

  HANYOYIN SANIN CIKI DA WAJEN COMPUTER

  Kadan daga cikin abubuwan da ake samu a bayan na'ura mai Kwakwalwa, takaitaccen bayanin abubuwan da suke a bayan computer, da amfanin su...

  Ƙananan Applications Guda 5; Amfaninsu Da Yadda Ake Aiki Da Su

  A cikin kowace irin computer ko mai tsufanta komai sabuntar ta, ko da babu komai a cikinta, to akwai waɗansu application ko software...

  Bootable Flash: Daura Windows a kan kwamfuta ba tare da CD...

  Idan mutum yana son ya ɗaurawa kwamfutarwa sabon windows ko kuma Operating System ya na buƙatar injin DVD na kwamfuta, domin kusan mafi yawan sababbin...

  RASHIN TASHIN COMPUTER DA SAURI DA HANYOYIN MAGANCEWA

  Rubutawa: Bashir Bature Abubuwa da dama za su iya haifar da wadannan matsaloli a jikin Computer, tun daga rashin fara aiki a...

  ALBASHIN PROGRAMERS 8 MAFI TSOKA

  Shi dai programming language a Hausance ka iya kiranshi da yaren da ake iya yiwa kwamfuta magana dashi har ta fahimci me kake son tayi. Shi wannan yare ba irin yaren mu bane saidai mu mutane mu muka zauna muka shirya mata yadda zata rika fahimtar umarni da ake son ta gabatar da kuma yadda ake son ta gabatar baki daya.
  video

  YADDA AKE YIN RIJISTA DA DUNIYAR COMPUTER DA AMFANI DA KWASA-KWASAN...

  A cikin wannan video zamu ga abubuwan da ya kamata mu kiyaye wurin yin rijista da mu sannan da yadda ake daukar kwas na...

  Illan Kwamfuta Ga Ido, Hanyoyi Goma Na Samun Sauki

  Ƙaruwar mutane da ke amfani da na’uran kwamfuta ya sa ana kokawa kan yawan samun zafi ko raɗaɗin da nauyin idanuwa. Bincike ya nuna...

  Abubuwa Bakwai Da Bai Kamata Yara Na Yi Ba A Internet

  Ba sabon abu bane idan ka na’ura mai aiki da lantarki kamar kwanfuta, waya sahila ma (android da samrtphone) da ke da akrfin internet...

  Video Editing a Ilmance (1)

  Kasancewar kimiyya da fasahar kera-kere ta yawaita a wannan lokaci da kuma saukin samun kaya wutar lantarki da muke yi a saukake ya zamanto...