16 C
Alba Iulia
Wednesday, October 23, 2019

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba 29.9 FM a...

Yadda ake gane Facebook accout da aka yi hacking da yadda a magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace ragamar tafiyar da shafin naka....

Shin wani zai iya amfani da BVN ya satar min kudi a Banki na?

Wannan ita ce tambayar da mutane da dama suke yawan yi a lokacin da kamfanoni ko ma’aikatu suka nemi mutum ya bayar da lambobin...
video

Yadda Wayar Selula take yin aiki

Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka bangaren rayuwar mu, amma kuma nasan daga cikin tambayar da muke bukatar amsarta shine wai...

Technology

- Advertisement -

Latest News

Tsakanin Katin VERVE da VISA da MasterCard wanne yafi dacewa da in karba a banki?

Bayan sakin mukalar mu wacce take bayani game da YADDA ATM YAKE YIN AIKI mutane da dama ta hanyar WhatsApp sun tambaye mu game...

Yadda ATM yake yin aiki

ATM wanda ake kira Automated Teller Machine na’ura ce da ake amfani da ita domin diban kudi ko aikawa da sakon kudi ga mutumin...

Farkon Kwamfutar Zamani

Tarihin kwamfuta ba zai taba mantawa da yakin duniya na biyu ba, domin a cikinsa ne jama’a suka fara ganin gingima kwamfutoci a rayuwar...

Kamfanoni wayoyi 17 da suka yi zarra a Duniya

Sakamakon cigaba da kuma canje canje da ake samu a kimiya wanda yakai ga sanadiyar fitowa ko kuma bayyanar wayoyin da ake kira...

Mene ne ya sa ake kiran wayoyin yanzu da Smartphone?

Smartphone ko kuma kace wayoyin-komai-da-ruwanki kamar yadda malamina Mal. Abdullahi Salihu Abubakar Baban Sadik ke fassarawa wayoyi ne kirar selula (cellular telephone)...

Music

Yaya ake bude PAYPAL Account?

Assalamu Alaikum, ina wa salisu webmaster barka da shan ruwa, da saura mutanen wannan dandali mai Albarka, ya mai...

YADDA AKE DAWO DA YAHOO BAYAN AN RUFE SHI

Tambaya ================= Daga Bashir Abubakar Gada Assalamu alaikum... Ina yiwa jagoran wannan shafin na "DUNIYAR COMPUTER" wato, Salisu Webmaster Allah ya ƙara...

Sabuwar Laptop Me ake dubawa

Salam. Wai shin,menene abubuwan la'akari in inason in sayi sabuwar laptop kuma wani brand yafi inganci? Not advert lol Malam...

Manhajar Facebook da Facebook Lite: Wanne ya kamata in yi amfani da shi?

Ba kowa bane yake da damar samun internet mai karfi, ko kuma wayar da take da RAM 3GB...

Culture

- Advertisement -

Mene Processor?

Allah ya taimaki Duniyar Computer, don Allah mene ne processor, software ne wanda ake iya gani, ana iya canja shi idan ya samu matsala?...
- Advertisement -

Must Read

Banbancin INTEL da AMD Processor

Salam, malan Salis wai shin mai nene banbancin Intel dakuma Amd computer. Banbanci na farko shine kamfani, sannan kuma shi intel an yishi a...

Shafin Sada Zumunta Na Facebook

Rubutawa: Bashir Ahmad Sunan Facebook ba ɓoyayye ba ne ga matasan wannan zamani maza da mata, musamman masu mu'amala da...

Wane Inti-Virus ne ya fi Nagarta?

Wace antivirus ne tafi nagarta kuma wani version? Ina iya sayan ta a shago kamar yadda zan iya sayan coreldraw, office etc kuma ta...

Lifestyle Magazine

Yadda ake yin rubutu a ajiye shi a Microsoft Office

Yin rubutu a Microsoft office a matakin farko abu ne mai sauƙin gaske, domin shi daman Microsoft Word ko MS Word aikin shi...

Yadda ake Raba Hard Disk Gida Biyu (Partition)

Akwai banbanci tsakanin formatting (kankare Hard Disk) da kuma Partition (raba Hard Disk). Shi formatting yana kankare dukkan abin da aka zuba a cikin...

Video News

- Advertisement -

YADDA ZAKA GANE IDAN WANI NA LEKE (SPY) A WAYARKA

Kada ka damu! Lallai miliyoyin mutane suma suna cikin damuwa game da cewar ko ana leken asirin wayoyinsu. Kuma tabbas akwai bakin ciki ace...

Banbanci tsakanin WAN da LAN

Ina son sanin banbancin WAN@ LAN Malam Sadiq idan kaji ance LAN ana nufin LOCAL AREA NETWORK wato shine misalin kamar networking din yake hada...
- Advertisement -

Music

VLC DINA YANA DA MATSALA

Assalam, malam VLC DINA YANA DA MATSALA, YANA FITOMIN DA "DEBUG REPORT" IDAN INA AMFANI DA SHI. YAYA ZAN YI?       ...

Sport News

Find My Android’: Sabuwar hanyar gano wayar da aka sace!

A wani sabon yunƙuri da kamfanin google na ƙasar Amurka ya yi na sake fito da wata sabuwar hanyar magance satar wayar-komai-da-ruwanka (smartphone) mai ɗauke da...
- Advertisement -

Illan Kwamfuta Ga Ido, Hanyoyi Goma Na Samun Sauki

Ƙaruwar mutane da ke amfani da na’uran kwamfuta ya sa ana kokawa kan yawan samun zafi ko raɗaɗin da nauyin idanuwa. Bincike ya nuna...

Shin wani zai iya amfani da BVN ya satar min kudi a Banki na?

Wannan ita ce tambayar da mutane da dama suke yawan yi a lokacin da kamfanoni ko ma’aikatu suka nemi mutum ya bayar da lambobin...

TV

4G da LTE: Shin daya ne?

Lokacin da kake shiga internet ta hanyar mafani da wayar hannu, iya saurin da take yi wurin bude shafuka yana yin jin...

Mene ne aikin Tauraron Dan Adam

Assalamu alaikum duniyar computer don Allah ina tambaya ne, wai yaya ne tauraron dan adam take ne wai? A sama ake har bashi? koko...