Yadda ake kirkiran (bude) blog da shirya shi

2
147

Wannan video yana da mintina 12 ya kunshi cikakken bayanin hanyar da ake bi a mallaki BLOG ACCOUNT, a ciki kuma mun koyar da yadda ake bude account din, da kuma yadda zaka iya shirya shi, da kuma yadda zaka iya saka labarai ko kuma video domin karuwar al’umma – a sha karatu lafiya, a kuma yi tambaya akan abinda ba a gane ba.

2 SHARHI

    • Duk website din da kaga ya kare da .blogspot.com to yana nuna maka cewar site din an goya shi ne a cikin site din google blogspot amma wanda ya kare da .com.ng wannan mallakar mutum ne kuma yana nuna cewar wannan website din mutumin nageria ne ya mallake shi.

BAR AMSA

Yi sharhin ka
Shigar da suna a nan