TSARIN RABA DATA/MB A LAYUKAN MTN: Yadda mutum zai iya samma wani data ko MB ɗin sa a layinshi na MTN

0
1490

Idan mutum ya sayi MB kuma yana son ya raba shi ko samma wani data ko MB domin shi ma ya ci moriyar shi to zai iya bi ta wannan hanyoyi da za mu faɗa kamar haka.

  1. Ba kowane tsarin data ba ne yake ba ka damar samma wani MB, dole sai idan ka mallaki data ta hanyar da zamu nuna a ƙasa idan baka da ɗaya daga cikin wannan tsari to ba za ka iya samma wani MB’n ba.
  2. Domin yi rigista zaka dannan*123*2*1# ko kuma ka aika da saƙon REG Da zarar kayi ɗaya daga cikin wannan, kamfanin MTN zasu aiko maka da saƙon wata lamba ta musamman wacce itace lambar sirrinka da zaka yi amfani da ita wurin raba shi wannan MB.
  3. Ana buƙatar ka canza wannan lambobi guda huɗu da suka turo maka domin kusan da farko kowa suna aiko mishi da0000 ne, saboda haka ya zama wajibi ka canza zuwa wanda ranka yake so ta hanyar danna *123*2*5# ko kuma aikawa da saƙo sms kamar haka Change Tsohon_PIN Sabon_PIN Sabon_PIN misali kamar haka 0000 1234 1234. Yadda abin yake kuwa shine 0000 sune lambar da MTN suka aiko maka1234 sune lambar da kake son suyi amfani da ita. Sake saka 1234 yana nuna wa MTN cewar ka san abin da kake son a canza maka. (1234 da muka yi amfani da shi misali ne kawai, za ku iya canza naku)
  4. Bayan ka canza waɗannan lambobi na sirri to kana buƙatar ka saka waɗanda kake son su zasu amfana da wannan tsari na bayar da MB, domin yin haka shi zai hana wani ko da ya san lambobin sirrinka ya iya aikawa da kansa MB. Idan kana son ka saka wani a cikin wannan tsari kawai sai ka danna*131*2*2# ko kuma ka aika da saƙon Add lambar wayar mutum lambar sirrinka zuwa 131 misali Add 08000000000 1234zuwa Wannan tsarin yana ba mutum damar ya saka har mutne biyar (5) da zasu riƙa samun garabasar MB daga wurinshi.
  5. Da zarar ka saka wanda kake buƙatar ya riƙa samun kyautar MB, duk lokacin da za ka sammishi MB sai ka danna*131*2*3# ko kuma aika da saƙon SMS da Share Lambar Sirrinka zuwa ga 131

Tsarin da ake iya tiransifa na MB ga layukan MTN

Duk wanda yake son ya samma wani DATA ko MB sai ya sayi ɗaya daga cikin waɗannan tsarin

Data da zaka iya siya Ƙari ko kyauta da MTN zata bada Kuɗin Data (=N=) Yadda ake siyan wannan tsari
250MB 125MB N1,300 *109#
500MB 250MB N2,000 *110#
1GB 500MB N3,500 *111#
3GB 1.5GB N6,500 *129#
5GB 2.5GB N8,000 *101#

Wannan shie

Idan mutum ya sayi MB kuma yana son ya raba shi ko samma wani data ko MB domin shima ya ci moriyar shi to zai iya bi ta wannan hanyoyi da zamu fada kamar haka.

  1. Ba kowane tsarin data bane yake baka damar samma wani MB dole sai idan ka mallaki data ta hanyar da zamu numa a kasa idan baka da daya daga cikin wannan tsari to ba damar samma wani MB naka.
  2. Domin yi rigista zaka dannan*123*2*1# ko kuma ka aika da saƙon REG zuwa Da zarar kayi daya daga cikin wannan, kamfanin MTN zasu aiko maka da saƙon wata lamba ta musamman wacce itace lambar sirrinka da zaka yi amfani da ita wurin raba shi wannan MB.
  3. Ana buƙatar ka canza wannan lambobi guda hudu da suka turo maka domin kusan da farko kowa suna aiko mishi da0000 ne, saboda haka ya zama wajibi ka canza zuwa wanda ranka yake so ta hanyar danna *123*2*5# ko kuma aikawa da saƙo sms kamar haka Change Tsohon_PIN Sabon_PIN Sabon_PIN misali kamar haka 0000 1234 1234. Yadda abin yake kuwa shine 0000 sune lambar da MTN suka aiko maka1234 sune lambar da kake son suyi amfani da ita. Sake saka 1234 yana nunawa MTN cewar kasan abin da kake son a canza maka. (1234 da muka yi amfani da shi misali ne kawai, zaku iya canza naku)
  4. Bayan ka canza wadannan lambobi na sirri to kana buƙatar ka saka wadanda kake son su zasu amfana da wannan tsari na bayar da MB, domin yin haka shi zai hana wani koda ya san lambobin sirrinka ya iya aikawa da kansa MB. Idan kana son ka saka wani a cikin wannan tsari kawai sai ka danna*131*2*2# ko kuma ka aika da saƙon Add lambar wayar mutum lambar sirrinka zuwa 131 misali Add 08000000000 1234zuwa Wannan tsarin yana ba mutum damar ya saka har mutne biyar (5) da zasu riƙa samun garabasar MB daga wurinshi.
  5. Da zarar ka saka wanda kake buƙatar ya riƙa samun kyautar MB, duk lokacin da zaka sammishi MB sai ka danna*131*2*3# ko kuma aika da saƙon SMS da Share Lambar Sirrinka zuwa ga 131

Tsarin da ake iya transfer na MB ga layukan MTN

Data da zaka iya siya Kari ko yauta da MTN zata bada Kudin Data (=N=) Yadda ake siyan wannan tsari
250MB 125MB N1,300 *109#
500MB 250MB N2,000 *110#
1GB 500MB N3,500 *111#
3GB 1.5GB N6,500 *129#
5GB 2.5GB N8,000 *101#

 

BAR AMSA

Yi sharhin ka
Shigar da suna a nan