RECYCLER VIRUS:- Virus da ke cinye wa mutum folders su koma shortcuts!


Wannan video zai nuna maka hanyoyi da zaka bi daki-daki domin ka dawo da files din ka da kuma folders din ka da Virus mai suna Recycler Virus. A cikin darasin da muka gabatar a wannan shafi RECYCLER VIRUS – Shi ke cinye Folder ya mayar da ita SHORTCUT a wannan darasi zaka samu rubutacce wanna video a yi karatu lafiya

2 COMMENTS

  1. Assalamu alaikum fatan alhairi GA mallam muna Jin daden wannan makaranta Allah ya sakada alhairi Ameen Dan Allah mallam inada lenovo A2010-a Inason Inyi fomatik Amman banason application Dina sugoge yaya zanyi godiya nake Allah ya Kara illimi da fahita Ameen

  2. Wai Malam ka manta kana koyar mane kokuma kana kan aikinkane abinne yana sari sosai karka manta fa akwai slow learners slow readers likewise am new to it so don Allah arinka mana step by step Allah yasaka da Alkhairinsa Ya kara basira tare da kai da sauran team naka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here