More
  Friday, April 19, 2019
  video
  Wannan karatu ne da zai sanar da kai hanyar da mutum zai bi ya gane shin labarin da aka saka a Intanet gaskiya ne ko kuma karya ne.
  video
  Wannan shi ne darasi na biyu da zai koyar da mu yadda ake iya mallakar akwatin imel na kamfanin google wanda ake kiransa da suna gmail.
  video
  Wannan video ne da zai koyar da mu yadda mutum zai iya amfani da Ruler da ke cikin manhajar Microsoft Word. Mutane da dama muna dauka shiga cikin MS Word a bude shi a yi rubutu a ajiye ko a fitar da shi shine kawai abin da mutum ke bukata. Ku...
  video
  Wannan darasi ne wanda zamu koyi yadda mutum zai mallaki akwatin aikawa da sako ko kuma karbar sa, tare da Salisu Hassan (Webmaster) domin sanin cikakken bayanin mene ne email za ku iya shiga babban shafinmu da ke http://duniyarcomputer.com/mene-ne-em... za ku iya aiko da
  229,197FansKamar
  25,838MabiyansaBi
  4,085MabiyansaBi
  4,057Biyan kuɗiBiyan kuɗi