More
  Friday, February 22, 2019

  Tambayoyi

  Wannan bangare ne da yake saka muku amsoshin tambayoyin da kuka yi kodai ta hanyar SMS ko kuma a shafinmu na Facebook da Twitter

  VLC DINA YANA DA MATSALA

  Assalam, malam VLC DINA YANA DA MATSALA, YANA FITOMIN DA "DEBUG REPORT" IDAN INA AMFANI DA SHI. YAYA ZAN YI?       ...

  NI SYSTEM DI NA BA SHI DA SAURI KUMA BAI DAUKAR...

  Yusuf Dauda  Ina yi wa Duniyar Computer godiya. Don Allah NI SYSTEM DI NA BASHI DA SAURI. KUMA BAI DAUKAR DVD PLATES...

  Na Ga Wani NOTEBOOK Ne Kuma Ya Yi Mini Kyau, Sai...

  Kwarai da gaske malam Mustapha Adamu ai daman NOTEBOOK Computers an yi su ne domin yin karamin aiki da kuma ayyukan dalibai...

  Banbanci tsakanin WAN da LAN

  Ina son sanin banbancin WAN@ LAN Malam Sadiq idan kaji ance LAN ana nufin LOCAL AREA NETWORK wato shine misalin kamar networking din yake hada...

  Matsalar Password na Waya

  Assalamu alaikum duniyar computer naji dadin bayanin viros din waya da kuka yi, domin na karu kwarai da gaske domin ina da wani viros...

  Yaya ake bude PAYPAL Account?

  Assalamu Alaikum, ina wa salisu webmaster barka da shan ruwa, da saura mutanen wannan dandali mai Albarka, ya mai girma duniyar computer ina tambaya...

  A Najeriya kuma akwai bank din internet?

  A Najeriya kuma akwai bank din internet? Malam Nura kana son sayan wani abu ne? Duniyar Computer zata iya share maka wannan hawaye idan kuma...

  Sabuwar Laptop Me ake dubawa

  Salam. Wai shin,menene abubuwan la'akari in inason in sayi sabuwar laptop kuma wani brand yafi inganci? Not advert lol Malam Mustapha Adam, akwai abu na...

  Mene Processor?

  Allah ya taimaki Duniyar Computer, don Allah mene ne processor, software ne wanda ake iya gani, ana iya canja shi idan ya samu matsala?...

  Mene ne banbanci da ke a tsakanin Windows XP ...

  A gaskiya Malam Abbas Babayo Gombi akwai banbanci mai yawa da ke tsakanin Windows Xp da kuma Windows 7, kadan daga cikin banbanci...
  230,813FansKamar
  25,884MabiyansaBi
  3,978MabiyansaBi
  3,937Biyan kuɗiBiyan kuɗi