Wednesday, November 21, 2018
Wane ne Adali? Duk wanda aikinsa mai kyau ya fi yawa a kan maras kyau Rashin fahimtar yadda Musulunci ya tsara a yiwa shugabanni biyayya da kuma neman basu uzuri a kan yadda suke gudanar da shugabancinsu na daya daga...
Dama ce muka samu ta samun canji na Shugaba wanda ba azzalumi ba. Ba barawo ba. Ba matsafi ba. Ba mashayin giya ba. Ba almubazzari ba. Ba jahili ba. Ba mazinaci ba. Ba kasasshe ba. Ga shi kuma yana zagaye...