Wednesday, November 21, 2018
salam duniyar computer wai ya ake yin formating da fatan za a ban amsar tambayata. 27 August at 18:23 Duniyar Computer Malam Mubarak Hamisu, da fatan ka sha ruwa lafiya, shi dai formatting da kake gani mataki mataki ne, akwai...
Salam. Ina son ku taimaka mini da hanyar da zan iya activatin ofice 2010 a sabuwar laptop dina. Nayi amfani da wanda na gani a karkashin system din amma ya nuna mini invalid key. Yaya zan iya activating din...
Tambaya: Ina ganin nafi kowa farin ciki da wannan shafi, dama ina da wadansu kalmomi da suka shige mini duhu dangane da computer Me Kalmar PROGRAM, PROGRAMMER, PROGRAMMING da kuma PROGRAMMING LANGUAGE ke nufi. Zan yi mutukar farin ciki idan...
System Software Idan aka ce System Software ya kunshi dukkanin program da suke sarrafa ita computer da kuma Hardware nata, sannan shine ke zama mai fashin baki tsakanin mai amfani da computer da kuma Hardware, wanda shi mutum ba zai...
Wannan ita ce ta Malam Usman Namaibindiga ya rubuto, kuma lallai yana da kyau al'umma su fahimci cewar idan akwai wani program da ake amfani da shi a Windows da aka sami nasarar yinshi babu kamar MS Excel akwai...
Mun samu tattaunawa da wasu daga cikin dalibai 'yan kasar Najeriya da ke karatu a kasar Ghana, a yayin da daliban suka labarta mana irin ci gaba da suke samu a tsawon zaman su a wannan kasa, duk da...
Taken wannan mukalar ya kamata a ce Tsumagiyar kan hanya, amma sai aka kira ta da Hankali ke gani ba ido ba, wani ya je Kano ya dawo bai ga mota ba, ko kadan shi kan shi wannan maganar...
Ko ba a gwada ba an san linzami ya fi karfin bakin kaza, domin muhimmancin computer da iliminta ya wuce a ce mutum bai sani ba. Domin ko ba a fada maka ba lura da yadda ta mamaye kusan...
Da sunan Allah Mai Rahama, Mai Jin Kai, muna yi wa alummar hausawa da masu jin hausa murnar gabatar musu da wannan Mujallar Duniyar Computer. Mun riga mun yi bayanai na makasudin fito da wannan mujalla a manufofinmu da ke...
Kasancewar abubuwa na tashin hankali da suka faru a garin Adamawa da Kano inda aka rasa rayukan mutane da dama da kuma rahoton da na karanta a babban shafin ‘JIBWIS Nigeria’ na cewar an kama wasu da kayan agaji...