Kasancewar abubuwa na tashin hankali da suka faru a garin Adamawa da Kano inda aka rasa rayukan mutane da dama da kuma rahoton da na karanta a babban shafin ‘JIBWIS Nigeria’ na cewar an kama wasu da kayan agaji...
Barka da wannan program DUNIYAR COMPUTER. Tambaya ta ita ce , in na so na yi formating din laptop dina kuma cikin wadannan wane yafi ultimate window 7,profesional win7,da dai sauran su, pls wanne yafi mahinmanci na sashi na...
Allah ya taimaki Duniyar Computer, don Allah mene ne processor, software ne wanda ake iya gani, ana iya canja shi idan ya samu matsala? Bissalam ku huta lafiya Duniyar Computer Assalamu Alaikum, da fatan za a yi mana hakuri sabo...
Ko ba a gwada ba an san linzami ya fi karfin bakin kaza, domin muhimmancin computer da iliminta ya wuce a ce mutum bai sani ba. Domin ko ba a fada maka ba lura da yadda ta mamaye kusan...
Wannan ita ce ta Malam Usman Namaibindiga ya rubuto, kuma lallai yana da kyau al'umma su fahimci cewar idan akwai wani program da ake amfani da shi a Windows da aka sami nasarar yinshi babu kamar MS Excel akwai...
Assalamu alaikum. Don Allah ina neman shawara akan system da yake da virus nayi installed din kaspersky antivirus amma bai zauna da kyauba meye mafita? Anti virus bashi da matsala idan aka zo wajen saka shi, amma idan ka zo...
Salam. Wai shin,menene abubuwan la'akari in inason in sayi sabuwar laptop kuma wani brand yafi inganci? Not advert lol Malam Mustapha Adam, akwai abu na farko da ake la'akari da shi a lokacin da mutum zai sayi kayan wuta ba...
Salam. Ina son ku taimaka mini da hanyar da zan iya activatin ofice 2010 a sabuwar laptop dina. Nayi amfani da wanda na gani a karkashin system din amma ya nuna mini invalid key. Yaya zan iya activating din...
Salam, Na sayi sabuwar Laptop computer. Menene suka zama wajibi ga wannan sabuwar system dina dan samun biyan bukata a gareni? Na gode. 21 August at 04:35 Duniyar Computer Malam Mustapha Adam da farko dai ya kamata ka sani cewar...
Salam, malan Salis wai shin mai nene banbancin Intel dakuma Amd computer. Banbanci na farko shine kamfani, sannan kuma shi intel an yishi a mazaunin zama a kowane irin yanayi shi kuwa AMD shi ba kowane yanayi yake dauka...