Assalamu alaikum duniyar computer don Allah ina tambaya ne, wai yaya ne tauraron dan adam take ne wai? A sama ake har bashi? koko sama yake yana dauko bayani, labarai da hotuna? Wato da kaji a na cewa tauraron dan...
Salam, Na sayi sabuwar Laptop computer. Menene suka zama wajibi ga wannan sabuwar system dina dan samun biyan bukata a gareni? Na gode. 21 August at 04:35 Duniyar Computer Malam Mustapha Adam da farko dai ya kamata ka sani cewar...
Ina son sanin banbancin WAN@ LAN Malam Sadiq idan kaji ance LAN ana nufin LOCAL AREA NETWORK wato shine misalin kamar networking din yake hada computoci a jikin gini guda ko kuma kamfani guda, wanda iya binda ake iya yi...
Allah ya taimaki Duniyar Computer, don Allah mene ne processor, software ne wanda ake iya gani, ana iya canja shi idan ya samu matsala? Bissalam ku huta lafiya Duniyar Computer Assalamu Alaikum, da fatan za a yi mana hakuri sabo...
Assalamu alaikum. Don Allah ina neman shawara akan system da yake da virus nayi installed din kaspersky antivirus amma bai zauna da kyauba meye mafita? Anti virus bashi da matsala idan aka zo wajen saka shi, amma idan ka zo...
Wannan ita ce ta Malam Usman Namaibindiga ya rubuto, kuma lallai yana da kyau al'umma su fahimci cewar idan akwai wani program da ake amfani da shi a Windows da aka sami nasarar yinshi babu kamar MS Excel akwai...
Salam. Wai shin,menene abubuwan la'akari in inason in sayi sabuwar laptop kuma wani brand yafi inganci? Not advert lol Malam Mustapha Adam, akwai abu na farko da ake la'akari da shi a lokacin da mutum zai sayi kayan wuta ba...
Salam, malan Salis wai shin mai nene banbancin Intel dakuma Amd computer. Banbanci na farko shine kamfani, sannan kuma shi intel an yishi a mazaunin zama a kowane irin yanayi shi kuwa AMD shi ba kowane yanayi yake dauka...
Tambaya: Ina ganin nafi kowa farin ciki da wannan shafi, dama ina da wadansu kalmomi da suka shige mini duhu dangane da computer Me Kalmar PROGRAM, PROGRAMMER, PROGRAMMING da kuma PROGRAMMING LANGUAGE ke nufi. Zan yi mutukar farin ciki idan...
Ko ba a gwada ba an san linzami ya fi karfin bakin kaza, domin muhimmancin computer da iliminta ya wuce a ce mutum bai sani ba. Domin ko ba a fada maka ba lura da yadda ta mamaye kusan...