Wednesday, November 21, 2018
Assalamu alaikum duniyar computer don Allah ina tambaya ne, wai yaya ne tauraron dan adam take ne wai? A sama ake har bashi? koko sama yake yana dauko bayani, labarai da hotuna? Wato da kaji a na cewa tauraron dan...
Salam. Wai shin,menene abubuwan la'akari in inason in sayi sabuwar laptop kuma wani brand yafi inganci? Not advert lol Malam Mustapha Adam, akwai abu na farko da ake la'akari da shi a lokacin da mutum zai sayi kayan wuta ba...
Assalamu alaikum jama'a.nayin farin ciki da samuwar wannan dandali.shin da Nokia N79 da sony Ericsson 770 wace ce tafi karfin amfani wajen shiga internet? wace tafi hikimomi? Dukkaninsu suna da karfi kuma suna karbar internet ta hanyoyi guda biyu, suna...
Barka da wannan program DUNIYAR COMPUTER. Tambaya ta ita ce , in na so na yi formating din laptop dina kuma cikin wadannan wane yafi ultimate window 7,profesional win7,da dai sauran su, pls wanne yafi mahinmanci na sashi na...
Salam, malan Salis wai shin mai nene banbancin Intel dakuma Amd computer. Banbanci na farko shine kamfani, sannan kuma shi intel an yishi a mazaunin zama a kowane irin yanayi shi kuwa AMD shi ba kowane yanayi yake dauka...
A Najeriya kuma akwai bank din internet? Malam Nura kana son sayan wani abu ne? Duniyar Computer zata iya share maka wannan hawaye idan kuma neman sani kake yi lallai kusan kowane shahararren banki yana iya taimaka maka wajen sayen...
Assalamu Alaikum, ina wa salisu webmaster barka da shan ruwa, da saura mutanen wannan dandali mai Albarka, ya mai girma duniyar computer ina tambaya akan yanda ake bude PAYPAL Account? da kuma yanda ake amfani da shi. Duniyar Computer Da...
Allah ya taimaki Duniyar Computer, don Allah mene ne processor, software ne wanda ake iya gani, ana iya canja shi idan ya samu matsala? Bissalam ku huta lafiya Duniyar Computer Assalamu Alaikum, da fatan za a yi mana hakuri sabo...
Wace antivirus ne tafi nagarta kuma wani version? Ina iya sayan ta a shago kamar yadda zan iya sayan coreldraw, office etc kuma ta kasance mai nagarta? 21 August at 14:12 Kwarai da gaske ana iya sayan Anti-Virus a shago...
Salam, Na sayi sabuwar Laptop computer. Menene suka zama wajibi ga wannan sabuwar system dina dan samun biyan bukata a gareni? Na gode. 21 August at 04:35 Duniyar Computer Malam Mustapha Adam da farko dai ya kamata ka sani cewar...