More
  Friday, April 19, 2019

  Yadda ake gyara wayar hannu idan ta jike da ruwa.

  Haka nan babu yadda za ayi ace na sayi waya kimani kudi N3500 yadda gari yake ciki ne har-har kume ace in yi sakaci wa ta matsala ta same ta. Na san wani zai yi dariya ya ce ji wannan a na maganar wayoyi N90,000 yana maganar N3500. Haka ya ke kamar yadda ka ke ganin kana iya ri ke wayar N90,000 kuma ka na gani cewa ka rike waya to ai kai iya karfin ka ke nan. Domin hausawa suna cewa garin da kowa makaho ne, to mai ido daya ai sarkine. Wanda ya ke da wayar dubu daya da dari biyar da wanda yake da ta taro ko sisi dukkansu ba za su so wani abu da zai bata su ba ko kuma ayi masu fatan lalacewa.

  Kamfanoni wayoyi 17 da suka yi zarra a Duniya

  Sakamakon cigaba da kuma canje canje da ake samu a kimiya wanda yakai ga sanadiyar fitowa ko kuma bayyanar wayoyin da ake kira...

  AKWAI VIRUS A WAYAR KA KA SANI KUWA?

  Virus Na Waya (Phones) Virus na wayar-tafi-da-gidanka kamar virus na computer ne, abin da ake nufi da virus shi ne...

  Wayoyi 10 mafi tsada da kudinsu yafi albashin ma’aikatan wasu jahohi...

  Da zaka tambayi masu sayar da waya wace waya ce tafi tsada a Duniya waya ta farko da zai kawo maka ita ce iPhone...

  Wayar Hannunka na yin zafi? Ga dalilai da yadda za ka...

  Wani abu da ya ke yawan damun masu amfani da wayoyin hannu musamman irin wadannan wayoyin komai da ruwanki wato Smartphones shi ne yawan...
  229,204FansKamar
  25,838MabiyansaBi
  4,085MabiyansaBi
  4,057Biyan kuɗiBiyan kuɗi