More
  Saturday, February 16, 2019

  Antivirus Guda 4 Na Kyauta wanda suka fi kowanne kyau a...

  Kasancewar wayoyin hannun mu sun zama wani bangare na tafiyar da harkokin rayuwar mu, mutane a yanzu ba kawai don su amsa kiran waya...

  YADDA ZAKA GANE IDAN WANI NA LEKE (SPY) A WAYARKA

  Kada ka damu! Lallai miliyoyin mutane suma suna cikin damuwa game da cewar ko ana leken asirin wayoyinsu. Kuma tabbas akwai bakin ciki ace...

  Wayoyi 10 mafi tsada da kudinsu yafi albashin ma’aikatan wasu jahohi...

  Da zaka tambayi masu sayar da waya wace waya ce tafi tsada a Duniya waya ta farko da zai kawo maka ita ce iPhone...

  Spy App: YAYA SUKE YIN AIKI?

  A yanzu yana da wahala a kasar da aka ci gaba ka samu a wayar yara da ‘yan mata babu manhajar bibiyar wayoyi a cikinta ko dai don tsaron shi wannan yaron ko kuma tsoron kada wani abu ya faru da shi

  Wayar Hannunka na yin zafi? Ga dalilai da yadda za ka...

  Wani abu da ya ke yawan damun masu amfani da wayoyin hannu musamman irin wadannan wayoyin komai da ruwanki wato Smartphones shi ne yawan...

  4G da LTE: Shin daya ne?

  Lokacin da kake shiga internet ta hanyar mafani da wayar hannu, iya saurin da take yi wurin bude shafuka yana yin jin...

  AKWAI VIRUS A WAYAR KA KA SANI KUWA?

  Virus Na Waya (Phones) Virus na wayar-tafi-da-gidanka kamar virus na computer ne, abin da ake nufi da virus shi ne...

  Android – Tambayoyi 7 da mai amfani da Wayar Android...

  Android wacce ake furta ta da hausa anduroyid manhaja (OS) ce da kamfanin Google Media Inc da ke kasar Amurka ya mallaki lasisinsa wanda...

  Hattara Dai Akwai Barayi A Internet Da Wayar Hannu!

  Rubutawa: Salaha Wada Wali Sanin kowa ne zuwan computer da waya sun fito da sabbin tsare-tsare waɗanda suka jiɓanci ƁARAYI da...

  YAYA AKE YIN FILASHING NA WAYA?

  Da za ka tara masu amfani da waya, ka tambaye su mene ne filashing? Za su gaya maka cewar filashing shi ne idan...
  231,029FansKamar
  25,893MabiyansaBi
  3,973MabiyansaBi
  3,927Biyan kuɗiBiyan kuɗi