Thursday, September 1, 2016

Blackberry – Abubuwa guda 10 da mai amfani da ita ya kamata ya sani

An ce kasar Nijeriya tana daga cikin kasashen da aka fi amfani da wayar hannu kirar Blackberry ba domin komai ba sai domin a...

ME YA SA WAYOYIN ANDROID SUKA FI WAYOYI KIRAR SYMBIAN

Symbian ta samu karbuwa ga mutane da dama, amma yanzu abin ba haka bane. Ayanzu na’uran Android suka ji  ana yawan magana a kansu....

Wayar salular da ruwa baya lalata wa

Kamfanin Sony ya samar da wayar salularsa wadda ruwa baya lalatawa. Wayar samfurin Xperia Z na da wasu abubuwa da ba kowacce wayar salula ce...

YADDA AKE HADA 2GO DA FACEBOOK!

Sanin kowa ne, wannan tsarin yawancin mutane sun iyashi, amma kuma halin Dan Adam wato mantuwa shine muka ga ya dace mu ma Duniyar...

REMINDER APPLICATAION! Amfaninsa yafi a wurin Musulmi

A cikin wayar hannu da computer akwai wani abu mai amfani ga mutane mai suna Reminder musammama Musulmi wajen tabbatar dakai a cikin sahun...

HATTARA DAI AKWAI BARAYI A INTERNET DA WAYAR HANNU!

Sanin kowane zuwan computer da waya sun fito da sabbin tsare-tsare wadanda suka jibanci BARAYI da salon sata kala-kala, ta hanyar amfani da computer...

Yaya Za Ayi In Yi Amfani Da youtube a wayar hannu

A wannan dan takaitaccen rubutun zan yi magana akan abinda mutane da yawa suke yin tambaya a dandalin mu na facebook da kuma wuraren karatun akan matsalar da suke fuskanta idan suna son su kalli wani video a youtube ko kuma dai su kalli video a internet da wayar tafi da gidanka.

Yadda ake gyara wayar hannu idan ta jike da ruwa.

Haka nan babu yadda za ayi ace na sayi waya kimani kudi N3500 yadda gari yake ciki ne har-har kume ace in yi sakaci wa ta matsala ta same ta. Na san wani zai yi dariya ya ce ji wannan a na maganar wayoyi N90,000 yana maganar N3500. Haka ya ke kamar yadda ka ke ganin kana iya ri ke wayar N90,000 kuma ka na gani cewa ka rike waya to ai kai iya karfin ka ke nan. Domin hausawa suna cewa garin da kowa makaho ne, to mai ido daya ai sarkine. Wanda ya ke da wayar dubu daya da dari biyar da wanda yake da ta taro ko sisi dukkansu ba za su so wani abu da zai bata su ba ko kuma ayi masu fatan lalacewa.