More
  Saturday, February 16, 2019

  Ya kamata in damu da Computer Hackers kuwa?

  Kalmar Hackers ta wayaita a bakin samari da 'yan mata masu harkar tafiyar da kuma sarrafa computer a wannan zamani, wannan kalma...

  Yadda ake yin Bincike (search) da Google Search Engine (1)

  Ba kawai za ka buɗe shafin google ba ne ka rubuta suna ko kuma wani abu da kake nema ba, shi ne kawai...

  Protocol Me Wannan KALMA take nufi?

  Protocol Wannan kalma ta Protocol tana da matukar muhimmanci ta fannin sadarwa (Communication Technology) ta bangaren da ya shafi...

  YAYA ZA A YI IN YI AMFANI DA YOUTUBE A WAYAR...

  Rubutawa: Dahiru Saleh A wannan ɗan takaitaccen rubutun zan yi magana a kan abin da mutane da yawa suke yin...

  Shafin Sada Zumunta Na Facebook

  Rubutawa: Bashir Ahmad Sunan Facebook ba ɓoyayye ba ne ga matasan wannan zamani maza da mata, musamman masu mu'amala da...

  Facebook dina yana da matsalar password ya zan yi in gyara...

  Tare da fatan alkhairi don Allah ina son ku yi mini karin bayani a kan facebook  a inda ake sa address din...

  An Yi Blocking Dina A Friend Request na Facebook yaya zanyi?

  Don Allah ina so a gyaramin An Yi Blocking Dina A Friend Request ne kuma ance final block ne inda hali don...

  Me Yake Kawo Blocking Na Facebook?

  Assalamu alaikum Duniyar Computer me yake kawo blocking na facebook alhalin wanda ka Turawa request ka san shi, ba wanda baka sani...
  231,013FansKamar
  25,893MabiyansaBi
  3,975MabiyansaBi
  3,928Biyan kuɗiBiyan kuɗi