More
  Sunday, February 17, 2019

  ABUBUWA GOMA DA BAI KAMATA MUTUM NA YI BA A ZAUREN...

  Mafi yawancin mutane a yanzu sun fi amfani da manhajoji sada zumunci ko kuma na yin muhawarori win tura sakonni a cikin wayoyinsu, a...

  Li-Fi: Ƙwan Lantarki Mai Saukar da Gig 224 a Daƙiƙa Guda

  A wani sabon gwaji da aka gabatar a garin tallin an samu nasarar aikawa da saƙon data mai nauyin Gigabait 1 a cikin daƙiƙa...

  Bari ba Shegiya ba ce! Facebook ta amsa kiran ‘Yan Afirka

  Bayan da aka kai harin ƙunar baƙin wake a ƙasar Faransa a ranar Juma’a 13/Nuwamba/2015 mutane da dama ba su ji daɗin yadda babban...

  Ma’anar harafin ‘i’ da ke cikin iPhone

  Muna ganin wannan harafi na ‘i’ tare da dukkan kayan da kamfanin Apple dake kasar Amurka suka kirkiro, an soma ganin wannan harafi tun...

  TSOHUWAR WAYA KO MASIFA: YANZU BA DA BANE

  Akwai rashin hankali sosai a wannan lokacin mutum ya sayi waya ko kayan computer a wurin mutumin da ba amintacce ko ba...

  4G da LTE: Shin daya ne?

  Lokacin da kake shiga internet ta hanyar mafani da wayar hannu, iya saurin da take yi wurin bude shafuka yana yin jin...

  Yaya Password din ka yake? Yaya kuma ya kamata a ce...

  Yaya ka ke rubuta password ɗinka a akwatin imel ɗin ka? Ko kuma na facebook ko kuma twitter da duk dai wani shafin...

  Yadda ake yin Bincike (search) da Google Search Engine (1)

  Ba kawai za ka buɗe shafin google ba ne ka rubuta suna ko kuma wani abu da kake nema ba, shi ne kawai...

  Ya ya ake shafukan internet suke yin aiki?

  Idan ka bude shafi a website a internet na san kana kallon shafuka ne kamar yadda kake ganin rubutu da hotuna a jikin takarda....
  230,992FansKamar
  25,893MabiyansaBi
  3,976MabiyansaBi
  3,930Biyan kuɗiBiyan kuɗi