More
  Friday, July 19, 2019

  TSOHUWAR WAYA KO MASIFA: YANZU BA DA BANE

  Akwai rashin hankali sosai a wannan lokacin mutum ya sayi waya ko kayan computer a wurin mutumin da ba amintacce ko ba...

  Ya ya ake shafukan internet suke yin aiki?

  Idan ka bude shafi a website a internet na san kana kallon shafuka ne kamar yadda kake ganin rubutu da hotuna a jikin takarda....

  Yaya Password din ka yake? Yaya kuma ya kamata a ce...

  Yaya ka ke rubuta password ɗinka a akwatin imel ɗin ka? Ko kuma na facebook ko kuma twitter da duk dai wani shafin...

  4G da LTE: Shin daya ne?

  Lokacin da kake shiga internet ta hanyar mafani da wayar hannu, iya saurin da take yi wurin bude shafuka yana yin jin...

  Social Media: Muhimmancinsu wurin Da’awah da masu yin Da’awah

  Gabatarwa Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Maɗaukakin Sarki, Mabuwayi mai Hikima, wanda ya sanar da mutum game da alkalami, ya sanar da mutum abin...

  Mene ne Internet?

  Lokacin muka dauki waya ko computer muna yin chating ko aika sako zuwa ga wani ta hanyar amfani da fasahar intanet, shin kun taba...

  Li-Fi: Ƙwan Lantarki Mai Saukar da Gig 224 a Daƙiƙa Guda

  A wani sabon gwaji da aka gabatar a garin tallin an samu nasarar aikawa da saƙon data mai nauyin Gigabait 1 a cikin daƙiƙa...

  Yadda ake saukar da video daga YouTube

  Matashiya Kafin mu yi bayanin hanyoyi da ake bi domin a saukar da bidiyo daga dandalin zumunta na YouTube, yana da kyau mu fahimci waɗansu...

  ABUBUWA GOMA DA BAI KAMATA MUTUM NA YI BA A ZAUREN...

  Mafi yawancin mutane a yanzu sun fi amfani da manhajoji sada zumunci ko kuma na yin muhawarori win tura sakonni a cikin wayoyinsu, a...