Saturday, August 18, 2018

Yadda Computer take ganin abu a cikinta … duhu...

Mafi yawancin Computer Digital ce, haka na nufin cewar bata fahimtar komai illa ta hanyayoyi guda biyu, kunnawa da kashewa (on/off), su kuwa wadannan...

Computer Software Gamsasshen bayani a kansu

Computer Software, Software ko kuma ka ce Compter Program na nufin abu guda daya, amma abin da suke nufi shi ne, wadansu tarin rubuce-rubuce...