More
  Sunday, February 17, 2019

  Yadda Computer take ganin abu a cikinta … duhu...

  Mafi yawancin Computer Digital ce, haka na nufin cewar bata fahimtar komai illa ta hanyayoyi guda biyu, kunnawa da kashewa (on/off), su kuwa wadannan...

  Ƙananan Applications Guda 5; Amfaninsu Da Yadda Ake Aiki Da Su

  A cikin kowace irin computer ko mai tsufanta komai sabuntar ta, ko da babu komai a cikinta, to akwai waɗansu application ko software...

  MENE NE DATABASE?

  Database ko kuma ku kirashi da DB a ilimin Kwamfuta Database wasu bayanai ne da aka shirya su a cikin Kwamfuta domin ita Kwamfutar...

  Bootable Flash: Daura Windows a kan kwamfuta ba tare da CD...

  Idan mutum yana son ya ɗaurawa kwamfutarwa sabon windows ko kuma Operating System ya na buƙatar injin DVD na kwamfuta, domin kusan mafi yawan sababbin...

  ALBASHIN PROGRAMERS 8 MAFI TSOKA

  Shi dai programming language a Hausance ka iya kiranshi da yaren da ake iya yiwa kwamfuta magana dashi har ta fahimci me kake son tayi. Shi wannan yare ba irin yaren mu bane saidai mu mutane mu muka zauna muka shirya mata yadda zata rika fahimtar umarni da ake son ta gabatar da kuma yadda ake son ta gabatar baki daya.

  YANDA MUTANE SAMA DA DAYA ZUSU IYA AMFANI DA COMPUTER DAYA

  Shin kana da kane ko aboki dake amfani da computar ka kuma yake batama abubuwan da ka ajiye ko kuma baka son yaga...

  ANIMATION YADDA AKE MOTSA HOTUNA A COMPUTER

  Rubutawa: Tukur Kwaironga Mene ne Animation? Animation dai hotunane daukakku, tsararru, ko zanannu  masu motsi. Wandanda motsin da...

  VLC DINA YANA DA MATSALA

  Assalam, malam VLC DINA YANA DA MATSALA, YANA FITOMIN DA "DEBUG REPORT" IDAN INA AMFANI DA SHI. YAYA ZAN YI?       ...

  MENE NE AIKIN MICROSOFT OFFICE SUITE?

  Microsoft Office Suite ko kuma ka ce MS Office kamar mu ce ƙunshi ne na waɗansu application da kamfani Microsoft suka yi su...

  Yadda ake yin rubutu a ajiye shi a Microsoft Office

  Yin rubutu a Microsoft office a matakin farko abu ne mai sauƙin gaske, domin shi daman Microsoft Word ko MS Word aikin shi...
  230,992FansKamar
  25,893MabiyansaBi
  3,976MabiyansaBi
  3,930Biyan kuɗiBiyan kuɗi