More
  Saturday, February 16, 2019

  MENE NE AIKIN MICROSOFT OFFICE SUITE?

  Microsoft Office Suite ko kuma ka ce MS Office kamar mu ce ƙunshi ne na waɗansu application da kamfani Microsoft suka yi su...

  YADDA AKE KIRKIRAR FOLDER DA KUMA AMFANIN TA A COMPUTER

  Folder za a iya kiranshi da mazubi da ake tattara ko kuma ajiyar kayan computer waɗanda aka fi sani da 'data'. Ita folder...

  ANIMATION YADDA AKE MOTSA HOTUNA A COMPUTER

  Rubutawa: Tukur Kwaironga Mene ne Animation? Animation dai hotunane daukakku, tsararru, ko zanannu  masu motsi. Wandanda motsin da...

  Me Yasa Computer Ta Take Yawan Booting

  Don allah me yasa computer ta take yawan booting Ya kamata da farko ka gane cewa shi booting...

  NI SYSTEM DI NA BA SHI DA SAURI KUMA BAI DAUKAR...

  Yusuf Dauda  Ina yi wa Duniyar Computer godiya. Don Allah NI SYSTEM DI NA BASHI DA SAURI. KUMA BAI DAUKAR DVD PLATES...

  Wai Mene Ne Yasa Nake Jin Dadin Amfani Da Na’urata Mai...

  Wato ita dai Kwamfutarka bata shiga rikici ba ne shi yasa kake jin dadin aiki da ita, sannan kuma nasan ita wannan...

  Na Ga Wani NOTEBOOK Ne Kuma Ya Yi Mini Kyau, Sai...

  Kwarai da gaske malam Mustapha Adamu ai daman NOTEBOOK Computers an yi su ne domin yin karamin aiki da kuma ayyukan dalibai...

  Don Allah me Yasa Computer ta take Yawan Booting

  Ya kamata da farko ka gane cewa shi booting na computer abu biyu ke kawo shi na farko idan computer ta kamu...

  Dan Allah ina son a koya mini takaitaccen bayani Yadda Ake...

  To Mal Yusuf, formatting dai computer hanyoyi guda biyu ne, hanya ta farko shi ne ka yi formatting a lokacin da za...

  VLC DINA YANA DA MATSALA

  Assalam, malam VLC DINA YANA DA MATSALA, YANA FITOMIN DA "DEBUG REPORT" IDAN INA AMFANI DA SHI. YAYA ZAN YI?       ...
  231,013FansKamar
  25,893MabiyansaBi
  3,975MabiyansaBi
  3,928Biyan kuɗiBiyan kuɗi