More
  Monday, May 20, 2019

  Don Allah me Yasa Computer ta take Yawan Booting

  Ya kamata da farko ka gane cewa shi booting na computer abu biyu ke kawo shi na farko idan computer ta kamu...

  Yadda ake Raba Hard Disk Gida Biyu (Partition)

  Akwai banbanci tsakanin formatting (kankare Hard Disk) da kuma Partition (raba Hard Disk). Shi formatting yana kankare dukkan abin da aka zuba a cikin...

  Mene ne Modem yaya kuma ake amfani da shi?

  Modem dai kamar yadda muka sani wani ɗan ƙaramn device da ake amfani da shi wajen haɗa computer da internet, da farko dai...

  Mene Modem ya kuma ake amfani da shi?

  Modem dai kamar yadda mu ka sani wani dan ƙaramn device da ake amfani da shi wajen haɗa computer da internet, da farko dai modem kala biyu suka fi shahara a Nigeria akwai Huawei da ZTE duk waɗannan modem ɗin ana kiransu da plug and play wato da zarar ka saka su a cikin computer zasu yi installing kansu, kuma su fara aiki kamar yadda aka tsara.
  228,389FansKamar
  25,810MabiyansaBi
  4,111MabiyansaBi
  4,130Biyan kuɗiBiyan kuɗi