More
  Wednesday, March 20, 2019

  Mene Modem ya kuma ake amfani da shi?

  Modem dai kamar yadda mu ka sani wani dan ƙaramn device da ake amfani da shi wajen haɗa computer da internet, da farko dai modem kala biyu suka fi shahara a Nigeria akwai Huawei da ZTE duk waɗannan modem ɗin ana kiransu da plug and play wato da zarar ka saka su a cikin computer zasu yi installing kansu, kuma su fara aiki kamar yadda aka tsara.

  HANYOYIN SANIN CIKI DA WAJEN COMPUTER

  Kadan daga cikin abubuwan da ake samu a bayan na'ura mai Kwakwalwa, takaitaccen bayanin abubuwan da suke a bayan computer, da amfanin su...

  Mene ne Modem yaya kuma ake amfani da shi?

  Modem dai kamar yadda muka sani wani ɗan ƙaramn device da ake amfani da shi wajen haɗa computer da internet, da farko dai...

  PORT – Mahada a Computer

  Port Port wuri ne da yake baka damar hada kayan computer da suke wajen system unit kamar printer da scanner da makamantansu. To shi ramin...

  Na Ga Wani NOTEBOOK Ne Kuma Ya Yi Mini Kyau, Sai...

  Kwarai da gaske malam Mustapha Adamu ai daman NOTEBOOK Computers an yi su ne domin yin karamin aiki da kuma ayyukan dalibai...
  230,045FansKamar
  25,865MabiyansaBi
  4,044MabiyansaBi
  3,999Biyan kuɗiBiyan kuɗi