BLOGSPOT: Yadda zaka bude website na Blogspot

7
4912

Wannan video yana koyar da mu yadda zamu bude karamin website namu a dandalin blogspot domin mu rika watsa labarai da kuma abubuwa da zasu amfanar da al’umma.

7 COMMENTS

    • Ka kalli video din daga farkon shi zuwa karshe kuwa? Domin shi wannan video daman abunda yake koyarwa ke nan!

    • Zaka rubuta blogger.com sannan kuma zai fito maka da cewar ka saka imel da ka yi amfani dashi a lokacin da ka bude wannan blogspot sannan ka saka password dinka.

  1. Idan mutun zai yada wani bayani daga blog zuwa shafin twitter ko Facebook, ana biyan kudine kokuma kyautane?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here