Duniyar Computer

Salisu Hassan wanda aka fi sani da Salisu Webmaster shine shugaban wannan Muhajja ta Duniyar Computer kuma shugaban kamfanin Duniyar Computer, yana da kwarewa a fannoni da dama na Computer, ya kirkiri shafuka da manhajoji na computer da waya masu yawa, yana da kwarewa a fanni addinin Musulunci, yana jin Turanci da Hausa da Larabci. Magidanci ne kuma yana zaune a garin Kaduna a halin yanzu.
127 Posts

YADDA AKE TANTANCE LABARI A INTERNET KO SOCIAL MEDIA

Wannan karatu ne da zai sanar da kai hanyar da mutum zai bi ya gane shin labarin da aka saka a Intanet...

TSOHUWAR WAYA KO MASIFA: YANZU BA DA BANE

Akwai rashin hankali sosai a wannan lokacin mutum ya sayi waya ko kayan computer a wurin mutumin da ba amintacce ko ba...

Yadda ake kirkiran (bude) blog da shirya shi

Wannan video yana da mintina 12 ya kunshi cikakken bayanin hanyar da ake bi a mallaki BLOG ACCOUNT, a ciki kuma mun...

Yadda ake yin Automatic Table of Content da Page Numbering

Wannan video ya kunshi bayanai akan yadda zaka iya kirkiran Automatic Table of Contents daga karshe kuma munyi bayani akan yadda zaka...

Duniyar Computer – Yadda Ake Bude Imel (email) na Yahoo

Wannan darasi ne wanda zamu koyi yadda mutum zai mallaki akwatin aikawa da sako ko kuma karbar sa, tare da Salisu Hassan...

Duniyar Computer – Yadda ake bude Email na Gmail

Wannan shi ne darasi na biyu da zai koyar da mu yadda ake iya mallakar akwatin imel na kamfanin google wanda ake...

Mai Amfani da Waya ko Computer: Yi hattar da abubuwa guda 10

Rubutawa: Aminu Salisu Husaini Mafi yawan mutane da suke amfani da kayan wutar lantarki irin na kwamfuta da waya suna...

Ya ya ake shafukan internet suke yin aiki?

Idan ka bude shafi a website a internet na san kana kallon shafuka ne kamar yadda kake ganin rubutu da hotuna a jikin takarda....

YADDA ZAKA GANE IDAN WANI NA LEKE (SPY) A WAYARKA

Kada ka damu! Lallai miliyoyin mutane suma suna cikin damuwa game da cewar ko ana leken asirin wayoyinsu. Kuma tabbas akwai bakin ciki ace...

Sharhin Littafin “Kwamfuta” Na Malam Salisu Hassan (Webmaster)

Sharhin Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik) daga jaridar Aminiya https://aminiya.dailytrust.com.ng/sharhin-littafin-kwamfuta-na-malam-salisu-hassan-webmaster-1/ A ranar Asabar, 28 ga watan Disamba 2019...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba 29.9 FM a...

Yadda ake gane Facebook accout da aka yi hacking da yadda a magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace ragamar tafiyar da shafin naka....

Shin wani zai iya amfani da BVN ya satar min kudi a Banki na?

Wannan ita ce tambayar da mutane da dama suke yawan yi a lokacin da kamfanoni ko ma’aikatu suka nemi mutum ya bayar da lambobin...

Yadda Wayar Selula take yin aiki

Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka bangaren rayuwar mu, amma kuma nasan daga cikin tambayar da muke bukatar amsarta shine wai...