Duniyar Computer

Salisu Hassan wanda aka fi sani da Salisu Webmaster shine shugaban wannan Muhajja ta Duniyar Computer kuma shugaban kamfanin Duniyar Computer, yana da kwarewa a fannoni da dama na Computer, ya kirkiri shafuka da manhajoji na computer da waya masu yawa, yana da kwarewa a fanni addinin Musulunci, yana jin Turanci da Hausa da Larabci. Magidanci ne kuma yana zaune a garin Kaduna a halin yanzu.
127 Posts

Operating System

Operating System ko kuma ka kira shi da OS, shi ne software da ya fi kowanne mahimmanci a...

Mene ne Software?

Software waɗansu rubutu na umarni ne da ake yi domin su iya sarrafa Hardware ko kuma su umurci kwamfuta yin wani abu ko kuma...

MANHAJAR DUNIYAR COMPUTER TA BAYYANA A PLAY STORE

Muna masu farin cikin sanar da dukkan dalibai da mabiya wannan shafin cewar kira da suka dade suna yi na a samar...

IYAYE NAGARI: MANHAJOJIN SA IDO DA YA KAMATA KU MALLAKE SU

Akwai wadansu manhajoji da aka yi su musamman domin iyaye akan ‘ya’yansu wanda suke taimakawa iyaye wurin sanin abinda ‘ya’yansu suke ciki game da...

HANYOYIN DAMFARA 13 MASU WAHALAR GANEWA

Hakika a wannan lokaci da muke ciki yana da matukar wahala mutum yace bai san abin da ake cewar damfara da dabarun da ‘yan...

Ma’anar harafin ‘i’ da ke cikin iPhone

Muna ganin wannan harafi na ‘i’ tare da dukkan kayan da kamfanin Apple dake kasar Amurka suka kirkiro, an soma ganin wannan harafi tun...

Wayoyi 10 mafi tsada da kudinsu yafi albashin ma’aikatan wasu jahohi a Duniya

Da zaka tambayi masu sayar da waya wace waya ce tafi tsada a Duniya waya ta farko da zai kawo maka ita ce iPhone...

Antivirus Guda 4 Na Kyauta wanda suka fi kowanne kyau a 2019

Kasancewar wayoyin hannun mu sun zama wani bangare na tafiyar da harkokin rayuwar mu, mutane a yanzu ba kawai don su amsa kiran waya...

Sharhin Littafin “Kwamfuta” Na Malam Salisu Hassan (Webmaster)

Sharhin Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik) daga jaridar Aminiya https://aminiya.dailytrust.com.ng/sharhin-littafin-kwamfuta-na-malam-salisu-hassan-webmaster-1/ A ranar Asabar, 28 ga watan Disamba 2019...

HANYOYIN DA AKE BI A CUCI MUTANE A INTANET

Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba 29.9 FM a...

Yadda ake gane Facebook accout da aka yi hacking da yadda a magance shi

Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace ragamar tafiyar da shafin naka....

Shin wani zai iya amfani da BVN ya satar min kudi a Banki na?

Wannan ita ce tambayar da mutane da dama suke yawan yi a lokacin da kamfanoni ko ma’aikatu suka nemi mutum ya bayar da lambobin...

Yadda Wayar Selula take yin aiki

Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka bangaren rayuwar mu, amma kuma nasan daga cikin tambayar da muke bukatar amsarta shine wai...